Manhajar Ramli Mai Navigation

Zuba Ƙasa

Zaɓi ɗaya daga cikin hanyoyin da ke ƙasa don samar da iyayen taurari.

Hanyar Farko: Shigar da Iyaye

Hanya ta Biyu: Samarwa Ta Ɗigo

Fagen Ƙasa

Ga gidaje goma sha shida (1-16) da suka samu.

Ajiye Wannan Ƙasar

Zaɓi Rantsuwar Ƙasa (Idan ana so)

Idan ka zaɓa, manhajar zata ci gaba da nemo ƙasa har sai ta samu wacce ta dace da zaɓinka.

Zaɓi Tsayuwar Lamiri (Idan ana so)

Zaɓi inda kake son Lamiri ya tsaya (daga Gida 1 zuwa 12).

Zaɓi Tsayuwar Madubin Gida 1 (Idan ana so)

Zaɓi inda kake son madubin tauraron Gida 1 ya sauka (Gida 2-16).

Tauraron Rantsuwar Ƙasa

Binciken Gida na 1 da Madubinsa

Hukunce-hukuncen Taurari

Binciken hukunce-ukunce daban-daban da suka samo asali.

Hukuncin Bukata (1+13)

Hukuncin Cuta (3+15)

Hukuncin Magani ((4+14)+12)

Hukuncin Addu'a 1 ((3+11)+14)

Hukuncin Addu'a 2 (((2+7)+(9+11))+13)

Hukuncin Buɗaɗɗun Ɗigo

Adadin Buɗaɗɗun Ɗigo: --

Sakamako: --

Jawabai & Ƙirƙira

Ajiye bayanan fassarar taurari da ƙirƙirar naka hukunce-hukuncen.

Ajiye Jawabai na Musamman

Zaɓi tauraro da gidan da ya sauka, sannan ka rubuta naka bayanin.

Ƙirƙiri Sabon Hukunci

Haɗa naka tsarin hukunci wanda zai bayyana a shafin "Hukunci".

Misalai:
Don Gida 1 + Gida 7: rubuta (1+7)
Don (Gida 1 + Gida 2) + Gida 11: rubuta ((1+2)+11)
Don (Gida 1+7) + (Gida 9+10): rubuta ((1+7)+(9+10))

Fassara Sakamakon Hukunci

Bayan ka ƙirƙiri hukunci, zaɓi hukuncin a nan da kuma tauraron da zai fito don ka rubuta fassararsa.

Tarihi da Saiti

Duba ƙasashen da ka ajiye ko ka canza saitunan manhaja.

Tarihi (Charts da Aka Ajiye)

Babu wata ƙasa da aka ajiye a yanzu.

Saiti

Account (Google)

Haɗa da Google don adana bayananka a 'cloud'.

Canza Yanayin Manhaja

Mawallafi

WhatsApp: +2348085146502